iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kasancewar wani dan sama jannati n kasar Masar a tashar sararin samaniyar kasa da kasa, wanda zai dauki tsawon watanni shida masu zuwa, ya sanya aka tattauna kan yadda ake azumi da addu'a ga wannan dan sama jannati n musulmi.
Lambar Labari: 3488749    Ranar Watsawa : 2023/03/04